Arewafilm Bot – Indian Hausa Movies

Sauke fina-finan Indian Hausa fassarar Algaita cikin sauki a Telegram.

Arewafilm Bot hanya ce mai sauki domin samun Indian Hausa movies, Algaita movies, Hausa dubbed movies, da fina-finan fassarar Hausa a Telegram. Idan kana son kallon ko downloading fina-finan Indian Hausa fassarar Algaita, zaka iya bude bot din mu domin samun movie cikin sauki.

Open Arewafilm Bot Open Movies Channel

Download Indian Hausa Movies

Ka samu fina-finan Indian Hausa fassarar Algaita kai tsaye ta Telegram bot cikin sauki.

Algaita Dub Studio Movies

Muna taimakawa masu kallo wajen samun fina-finan Algaita da Hausa dubbed movies a waje daya.

Telegram Movies Channel

Shiga channel din mu domin samun updates na sabbin fina-finai, trailer, da bayanan movies.

Menene Arewafilm Bot?

Arewafilm Bot Telegram bot ne da aka kirkireshi domin saukakawa masu kallon fina-finan Indian Hausa samun movies cikin sauri. Bot din yana taimakawa wajen samun fina-finan Fassarar Algaita, Indian Hausa, Bollywood Hausa, da sauran Hausa dubbed movies.

Yadda ake amfani da Arewafilm Bot

Ka danna maballin Open Arewafilm Bot, zai bude Telegram. Bayan haka ka fara amfani da bot din domin neman movie da kake so.